7.2.0 Safe to install
Sakon soyayya zuwaga saurayi da budurwa domin tabbatar dorewar zamantakewa ta kasancewa masoya.
Shi so na gaskiya ba ya taba duba tsawon lokacin da aka ɗauka ana tare ko wani canji na rayuwa a saboda haka sonka ke karuwa a cikin zuciyata a kowace rana.
A kullum kana k’ara zama saurayi a idanuwana, kuma gwarzo abun alfaharin Ni da Yayana. A tsawon lokacin da zan rayu ina numfashi ina son ka so mara iyaka.
Samun ki a rayuwata ya bani k’warin guiwar tunkarar matsalata da samun nasara a kan dukkan abun da na sa a gaba.
Kulawarki a kaina na kara min jarumta soyayyarki a gare ni na sanyawa na ji ni a matsayin cikakken mutum.
Na gode matata ina alfahari da samun ki a rayuwata. Ina nan cike da kewarki cikin zumudin son dawowa gida na sanya ki a idanuwana.
- Ku nishadantuda wadannan zafafan kalamai masu matukar burgewa.
Mungode.
Overview
Sakon Soyayya Hausa Da Turanci is a Freeware software in the category Education developed by Abrahamjr.
The latest version of Sakon Soyayya Hausa Da Turanci is 7.2.0, released on 09/05/2024. It was initially added to our database on 09/05/2024.
Sakon Soyayya Hausa Da Turanci runs on the following operating systems: Android.
Sakon Soyayya Hausa Da Turanci has not been rated by our users yet.
Latest Reviews
eLecta Live Screen Recorder
Capture and Share Your Screen Effortlessly with eLecta Live Screen Recorder |
|
Office Shuttle Software
Streamline Your Office Commute with A4TECH's Office Shuttle Software |
|
![]() |
Ashampoo AntiSpy Pro
Protect Your Privacy with Ashampoo AntiSpy Pro |
![]() |
VeePN
Stay Anonymously Secure with VeePN |
Medal of Honor Warfighter v322991
A Disillusioning Return to the Battlefield |
|
![]() |
DAEMON Tools iSCSI Target
Seamlessly Share Storage with DAEMON Tools iSCSI Target |
![]() |
UpdateStar Premium Edition
Keeping Your Software Updated Has Never Been Easier with UpdateStar Premium Edition! |
![]() |
Microsoft Visual C++ 2015 Redistributable Package
Boost your system performance with Microsoft Visual C++ 2015 Redistributable Package! |
![]() |
Microsoft Edge
A New Standard in Web Browsing |
![]() |
Google Chrome
Fast and Versatile Web Browser |
![]() |
Microsoft Visual C++ 2010 Redistributable
Essential Component for Running Visual C++ Applications |
![]() |
Microsoft Update Health Tools
Microsoft Update Health Tools: Ensure Your System is Always Up-to-Date! |